ha_tq/exo/33/21.md

143 B

Sa'adda Yahweh zai cire hannunsa, menene Musa zai gani?

Sa'adda Yahweh zai cire hannunsa, Musa zai gan bayansa, amma ba zai ga fuskarsa ba.