ha_tq/col/01/13.md

8 lines
227 B
Markdown

# Daga menene Uban ya ceci waɗanda an keɓe masa?
Ya cece su daga mulkin duhu ya kuma maishe su ga mulkin Ɗansa.
# Cikin Almasihu, an fanshe mu, wanda shi ne me?
Cikin Almasihu, an fanshe mu, wanda shi ne gafarar zunubai.