# Daga menene Uban ya ceci waɗanda an keɓe masa? Ya cece su daga mulkin duhu ya kuma maishe su ga mulkin Ɗansa. # Cikin Almasihu, an fanshe mu, wanda shi ne me? Cikin Almasihu, an fanshe mu, wanda shi ne gafarar zunubai.