ha_tq/col/01/13.md

227 B

Daga menene Uban ya ceci waɗanda an keɓe masa?

Ya cece su daga mulkin duhu ya kuma maishe su ga mulkin Ɗansa.

Cikin Almasihu, an fanshe mu, wanda shi ne me?

Cikin Almasihu, an fanshe mu, wanda shi ne gafarar zunubai.