ha_tq/amo/01/14.md

214 B

Menene Yahweh ya ayyana zai yi wa fadodin Rabba?

Yahweh ya ayyana cewa zai cinye fadodin Rabba.

Menene Yahweh ya ayyana cewa zai yi wa wa sarkin Ammon?

Yahweh ya ayyana cewa zai sarkin Ammon zai tafi bauta.