Yahweh ya ayyana cewa zai cinye fadodin Rabba.
Yahweh ya ayyana cewa zai sarkin Ammon zai tafi bauta.