# Menene Yahweh ya ayyana zai yi wa fadodin Rabba? Yahweh ya ayyana cewa zai cinye fadodin Rabba. # Menene Yahweh ya ayyana cewa zai yi wa wa sarkin Ammon? Yahweh ya ayyana cewa zai sarkin Ammon zai tafi bauta.