ha_tq/2pe/03/03.md

4 lines
168 B
Markdown

# Menene masu ba'a za su ce a kwanakin ƙarshe?
Masu ba'a za su tuhunta alkawarin dawowar Yesu, sun kuma ce dukkan abubuwa sun kasance yadda suke, tun farkon halitta.