ha_tq/2pe/03/03.md

168 B

Menene masu ba'a za su ce a kwanakin ƙarshe?

Masu ba'a za su tuhunta alkawarin dawowar Yesu, sun kuma ce dukkan abubuwa sun kasance yadda suke, tun farkon halitta.