# Menene masu ba'a za su ce a kwanakin ƙarshe? Masu ba'a za su tuhunta alkawarin dawowar Yesu, sun kuma ce dukkan abubuwa sun kasance yadda suke, tun farkon halitta.