ha_tq/2ki/23/17.md

157 B

ƙasusuwan wanene Yosiya bai taɓa ba?

Yosiya bai taɓa ƙasusuwan mutumin Allah ba wanda ya zo daga Yahuza da kuma na annabin da ya fito da ga Samariya.