ha_tq/2ki/23/17.md

4 lines
157 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# ƙasusuwan wanene Yosiya bai taɓa ba?
Yosiya bai taɓa ƙasusuwan mutumin Allah ba wanda ya zo daga Yahuza da kuma na annabin da ya fito da ga Samariya.