# ƙasusuwan wanene Yosiya bai taɓa ba? Yosiya bai taɓa ƙasusuwan mutumin Allah ba wanda ya zo daga Yahuza da kuma na annabin da ya fito da ga Samariya.