ha_tq/2jn/01/07.md

8 lines
339 B
Markdown

# Menene Yahaya ya kira waɗanda basu furta cewa Yesu Almasihu ya zo a cikin jiki ba?
Yahaya ya kira waɗanda basu furta cewa Yesu Almasihu ya zo a cikin jiki ba mayaudara da kuma maƙiyan Kristi.
# Menene Yahaya ya gaya wa masu bi su yi hankali kada su yi?
Yahaya ya gaya wa masu bi su yi hankali kada su rasa abubuwan da suka aikata.