# Menene Yahaya ya kira waɗanda basu furta cewa Yesu Almasihu ya zo a cikin jiki ba? Yahaya ya kira waɗanda basu furta cewa Yesu Almasihu ya zo a cikin jiki ba mayaudara da kuma maƙiyan Kristi. # Menene Yahaya ya gaya wa masu bi su yi hankali kada su yi? Yahaya ya gaya wa masu bi su yi hankali kada su rasa abubuwan da suka aikata.