ha_tq/2jn/01/07.md

339 B

Menene Yahaya ya kira waɗanda basu furta cewa Yesu Almasihu ya zo a cikin jiki ba?

Yahaya ya kira waɗanda basu furta cewa Yesu Almasihu ya zo a cikin jiki ba mayaudara da kuma maƙiyan Kristi.

Menene Yahaya ya gaya wa masu bi su yi hankali kada su yi?

Yahaya ya gaya wa masu bi su yi hankali kada su rasa abubuwan da suka aikata.