ha_tq/2ch/16/13.md

244 B

Ta yaya ne aka girmama Asa bayan mutuwarsa?

Mutanen sun kwantar da shi cikin maɗauki dake cike da ƙanshi mai daɗi da kayan ƙanshi daban-daban da ƙwararrun masu haɗa turare suka haɗa. Daga nan suka haɗa babbar wuta domin girmama shi.