ha_tq/2ch/16/13.md

4 lines
244 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Ta yaya ne aka girmama Asa bayan mutuwarsa?
Mutanen sun kwantar da shi cikin maɗauki dake cike da ƙanshi mai daɗi da kayan ƙanshi daban-daban da ƙwararrun masu haɗa turare suka haɗa. Daga nan suka haɗa babbar wuta domin girmama shi.