Mutanen sun kwantar da shi cikin maɗauki dake cike da ƙanshi mai daɗi da kayan ƙanshi daban-daban da ƙwararrun masu haɗa turare suka haɗa. Daga nan suka haɗa babbar wuta domin girmama shi.