ha_tq/1ti/04/11.md

8 lines
363 B
Markdown

# Menene Bulus ya gargaɗi Timoti ya yi da dukan abubuwa masu kyau da ya karɓa a cikin Koyaswar Bulus zuwa gareshi?
Bulus ya gargaɗi Timoti ya yi shella ya kuma koyar da waɗannan abubuwan zuwa wasu.
# A wane hanyoyi ne Timoti ya ke zama abin misali ga wasu?
Ya kamata Timoti ya zama abun misali ta wurin kalma, gudanarwa, kauna, bangaskiya, da kuma tsarki.