ha_tq/1ti/04/11.md

363 B

Menene Bulus ya gargaɗi Timoti ya yi da dukan abubuwa masu kyau da ya karɓa a cikin Koyaswar Bulus zuwa gareshi?

Bulus ya gargaɗi Timoti ya yi shella ya kuma koyar da waɗannan abubuwan zuwa wasu.

A wane hanyoyi ne Timoti ya ke zama abin misali ga wasu?

Ya kamata Timoti ya zama abun misali ta wurin kalma, gudanarwa, kauna, bangaskiya, da kuma tsarki.