# Menene Bulus ya gargaɗi Timoti ya yi da dukan abubuwa masu kyau da ya karɓa a cikin Koyaswar Bulus zuwa gareshi? Bulus ya gargaɗi Timoti ya yi shella ya kuma koyar da waɗannan abubuwan zuwa wasu. # A wane hanyoyi ne Timoti ya ke zama abin misali ga wasu? Ya kamata Timoti ya zama abun misali ta wurin kalma, gudanarwa, kauna, bangaskiya, da kuma tsarki.