ha_tq/1th/04/09.md

8 lines
310 B
Markdown

# Menene Tessaloniyawa suke yi da yasa Bulus ya so suyi da kari?
Bulus ya so Tessaloniyawan su ƙaunace juna sosai.
# Menene Tessaloniyawa za su yi don su yi tafiya da ƙyau a gaban marasa bi, kuma ba za su bukaci komai ba?
Tessaloniyawan za su natsu, su kula da al'amuransu, su kuma yi aiki da hannuwansu.