# Menene Tessaloniyawa suke yi da yasa Bulus ya so suyi da kari? Bulus ya so Tessaloniyawan su ƙaunace juna sosai. # Menene Tessaloniyawa za su yi don su yi tafiya da ƙyau a gaban marasa bi, kuma ba za su bukaci komai ba? Tessaloniyawan za su natsu, su kula da al'amuransu, su kuma yi aiki da hannuwansu.