ha_tq/1th/04/09.md

310 B

Menene Tessaloniyawa suke yi da yasa Bulus ya so suyi da kari?

Bulus ya so Tessaloniyawan su ƙaunace juna sosai.

Menene Tessaloniyawa za su yi don su yi tafiya da ƙyau a gaban marasa bi, kuma ba za su bukaci komai ba?

Tessaloniyawan za su natsu, su kula da al'amuransu, su kuma yi aiki da hannuwansu.