ha_tq/1sa/25/07.md

277 B

Menene Dauda ke tunani da cewa Nabal zai taimae shi da kuma matasan goma?

Dauda ya ya tsare makiyan Nabal a lokacin da suna tare da Dauda.

Menene matasan Dauda suka tambayi nabal ya bashi?

Sun tambaye shi ya ba su da kuma Dauda dukan abin da ke a hanunsa don rana biki.