ha_tq/1sa/25/07.md

8 lines
277 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Menene Dauda ke tunani da cewa Nabal zai taimae shi da kuma matasan goma?
Dauda ya ya tsare makiyan Nabal a lokacin da suna tare da Dauda.
# Menene matasan Dauda suka tambayi nabal ya bashi?
Sun tambaye shi ya ba su da kuma Dauda dukan abin da ke a hanunsa don rana biki.