# Menene Dauda ke tunani da cewa Nabal zai taimae shi da kuma matasan goma? Dauda ya ya tsare makiyan Nabal a lokacin da suna tare da Dauda. # Menene matasan Dauda suka tambayi nabal ya bashi? Sun tambaye shi ya ba su da kuma Dauda dukan abin da ke a hanunsa don rana biki.