ha_tq/1sa/14/01.md

4 lines
172 B
Markdown

# Wane Irin asirine Yonatan ɗan Saul yaɓoye wa mahaifinsa?
Yonatan da saurayin da ke ɗaukar masa makamansa su tafi cikin sansanin Filistiyawa da ke ta ɗayan ɓangare.