# Wane Irin asirine Yonatan ɗan Saul yaɓoye wa mahaifinsa? Yonatan da saurayin da ke ɗaukar masa makamansa su tafi cikin sansanin Filistiyawa da ke ta ɗayan ɓangare.