Yonatan da saurayin da ke ɗaukar masa makamansa su tafi cikin sansanin Filistiyawa da ke ta ɗayan ɓangare.