ha_tq/1ki/12/16.md

303 B

Menene ya dukan Israila suka ce lokacin da suka ga abin da sarki da sarki bai saurare su ba?

Dukkan Isra'ila suka ce "ba mu da wani gãdo a cikin ɗan Yesse, Ku tafi runfunan ku."

Akan wane Mutane Rehobowam ya zama Sarki?

Rehobowam ya zam sarki akan mutanen Isra'ila da ke zaune a birnin Yahuza.