# Menene ya dukan Israila suka ce lokacin da suka ga abin da sarki da sarki bai saurare su ba? Dukkan Isra'ila suka ce "ba mu da wani gãdo a cikin ɗan Yesse, Ku tafi runfunan ku." # Akan wane Mutane Rehobowam ya zama Sarki? Rehobowam ya zam sarki akan mutanen Isra'ila da ke zaune a birnin Yahuza.