ha_tq/1ki/12/16.md

8 lines
303 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Menene ya dukan Israila suka ce lokacin da suka ga abin da sarki da sarki bai saurare su ba?
Dukkan Isra'ila suka ce "ba mu da wani gãdo a cikin ɗan Yesse, Ku tafi runfunan ku."
# Akan wane Mutane Rehobowam ya zama Sarki?
Rehobowam ya zam sarki akan mutanen Isra'ila da ke zaune a birnin Yahuza.