ha_tq/1ki/09/26.md

194 B

Menene Sulaiman ya yi a Eziyon Geba?

Sulaiman ya gina jirgin ruwa a Eziyo Geba.

Menene sulaiman ya aika da bayin sa zuwa Ofir?

Sulaiman ya aika da bayin sa zuwa Ofir su dawo da Zinariya.