# Menene Sulaiman ya yi a Eziyon Geba? Sulaiman ya gina jirgin ruwa a Eziyo Geba. # Menene sulaiman ya aika da bayin sa zuwa Ofir? Sulaiman ya aika da bayin sa zuwa Ofir su dawo da Zinariya.