ha_tq/1ki/09/26.md

8 lines
194 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Menene Sulaiman ya yi a Eziyon Geba?
Sulaiman ya gina jirgin ruwa a Eziyo Geba.
# Menene sulaiman ya aika da bayin sa zuwa Ofir?
Sulaiman ya aika da bayin sa zuwa Ofir su dawo da Zinariya.