ha_tq/1co/08/08.md

325 B

Abincin da muke ci na sa mu karu ne ko ragu ga Allah?

Abinci ba zai bamu tagomashi a wurin Allah ba. Ko mun ci, bamu kara karbuwan mu ba, ko ba mu ci ba, ba mu rage karbuwan mu ba.

Menene za mu yi lura cewa kada 'yancinmu ya zama?

Mu yi hatara kada 'yancin mu ya zama sanadiyar tuntuben wani mai rarraunar bangaskiya.