ha_tq/1co/08/08.md

8 lines
325 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Abincin da muke ci na sa mu karu ne ko ragu ga Allah?
Abinci ba zai bamu tagomashi a wurin Allah ba. Ko mun ci, bamu kara karbuwan mu ba, ko ba mu ci ba, ba mu rage karbuwan mu ba.
# Menene za mu yi lura cewa kada 'yancinmu ya zama?
Mu yi hatara kada 'yancin mu ya zama sanadiyar tuntuben wani mai rarraunar bangaskiya.