ha_tq/1co/07/39.md

243 B

Idan mijin mace mai bi ya mutu, wanene za ta iya aura?

Za ta iya aure wanda take so ta aura, amma a wanda ke cikin Ubangiji.

Ya ya ne tsawon loƙacin da mace take ɗaure ga mijinta?

Mace tana a ɗaure ga mijinta a duk tsawon rayuwarsa.