8 lines
243 B
Markdown
8 lines
243 B
Markdown
|
# Idan mijin mace mai bi ya mutu, wanene za ta iya aura?
|
||
|
|
||
|
Za ta iya aure wanda take so ta aura, amma a wanda ke cikin Ubangiji.
|
||
|
|
||
|
# Ya ya ne tsawon loƙacin da mace take ɗaure ga mijinta?
|
||
|
|
||
|
Mace tana a ɗaure ga mijinta a duk tsawon rayuwarsa.
|