# Idan mijin mace mai bi ya mutu, wanene za ta iya aura? Za ta iya aure wanda take so ta aura, amma a wanda ke cikin Ubangiji. # Ya ya ne tsawon loƙacin da mace take ɗaure ga mijinta? Mace tana a ɗaure ga mijinta a duk tsawon rayuwarsa.