ha_tq/1co/05/11.md

439 B

Da wanene Bulus ke nufin kada masubi na Korontiyawa su yi hudda ?

Ya na nufin cewa kada su yi hudda da duk wanda ake kira ɗan'uwa amma yana zama cikin fasikanci, ko zari, ko bautar gumaka, ko yin ashar, ko mashayi, ko ɗan'damfara.

Wanene ya kamata masubi za su shar'anta?

Ya kamata su shar'anta waɗanda suke cikin ikilisiya .

Wanene ke shar'anta waɗanda suke wajen Ikilisiya?

Allah ke shar'anta waɗanda ke wajen Ikilisiya.