ha_tq/1co/05/11.md

12 lines
439 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Da wanene Bulus ke nufin kada masubi na Korontiyawa su yi hudda ?
Ya na nufin cewa kada su yi hudda da duk wanda ake kira ɗan'uwa amma yana zama cikin fasikanci, ko zari, ko bautar gumaka, ko yin ashar, ko mashayi, ko ɗan'damfara.
# Wanene ya kamata masubi za su shar'anta?
Ya kamata su shar'anta waɗanda suke cikin ikilisiya .
# Wanene ke shar'anta waɗanda suke wajen Ikilisiya?
Allah ke shar'anta waɗanda ke wajen Ikilisiya.