ha_tn/phm/01/04.md

20 lines
630 B
Markdown

# zumuntar bangaskiyarka
"domin aikin ka tare da mu"
# ta inganta ga kawo sanin kowane kyakkyawan abu
"ya kai ga sanin abin da ke mai kyau"
# a cikin Almasihu
"saboda Almasihu"
# saboda zukatan masu bi sun kwanta ta wurin ka
"Zukata" a nan shine shauƙi ko can cikin mutum. Za a iya ambatarsa a fannoni daban-daban. AT: "ya kan ƙarfafa masu bi" ko "ya taimakawa masu bi" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# kai, 'dan'uwa
"ɗan'uwa na ƙwarai," ko "aboki." Bulus ya kira Filimon "ɗan'uwa" domin su masu bi ne kuma domin ya ƙarfafa cewa su abokai ne.