ha_tn/phm/01/04.md

630 B

zumuntar bangaskiyarka

"domin aikin ka tare da mu"

ta inganta ga kawo sanin kowane kyakkyawan abu

"ya kai ga sanin abin da ke mai kyau"

a cikin Almasihu

"saboda Almasihu"

saboda zukatan masu bi sun kwanta ta wurin ka

"Zukata" a nan shine shauƙi ko can cikin mutum. Za a iya ambatarsa a fannoni daban-daban. AT: "ya kan ƙarfafa masu bi" ko "ya taimakawa masu bi" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

kai, 'dan'uwa

"ɗan'uwa na ƙwarai," ko "aboki." Bulus ya kira Filimon "ɗan'uwa" domin su masu bi ne kuma domin ya ƙarfafa cewa su abokai ne.