# zumuntar bangaskiyarka "domin aikin ka tare da mu" # ta inganta ga kawo sanin kowane kyakkyawan abu "ya kai ga sanin abin da ke mai kyau" # a cikin Almasihu "saboda Almasihu" # saboda zukatan masu bi sun kwanta ta wurin ka "Zukata" a nan shine shauƙi ko can cikin mutum. Za a iya ambatarsa a fannoni daban-daban. AT: "ya kan ƙarfafa masu bi" ko "ya taimakawa masu bi" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]]) # kai, 'dan'uwa "ɗan'uwa na ƙwarai," ko "aboki." Bulus ya kira Filimon "ɗan'uwa" domin su masu bi ne kuma domin ya ƙarfafa cewa su abokai ne.