ha_tn/oba/01/20.md

494 B

Waɗanda suka tafi bauta daga cikin ɗumbin jama'ar Isra'ila

"ɗumbin jama'ar Isra'ila da suke a kasar bauta

ɗumbi

taruwar jam'a masu yawa

Zerefat

wannan sunar kasa na foneshiyawa da ke gaɓar tekun mediteraniya tsakanin Taya da Sidon

Sefarad

wannan sunan wuri ne da ba a iya gane ta ba (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Masu fansa

wannan na nufin shugabannin sujojin Isra'ila dabam dabam da Allah zai yi amfani da su domin su ci nasara a kan kasar Idom.