ha_tn/oba/01/20.md

20 lines
494 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-03-19 17:07:02 +00:00
# Waɗanda suka tafi bauta daga cikin ɗumbin jama'ar Isra'ila
"ɗumbin jama'ar Isra'ila da suke a kasar bauta
# ɗumbi
taruwar jam'a masu yawa
# Zerefat
wannan sunar kasa na foneshiyawa da ke gaɓar tekun mediteraniya tsakanin Taya da Sidon
# Sefarad
wannan sunan wuri ne da ba a iya gane ta ba (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Masu fansa
wannan na nufin shugabannin sujojin Isra'ila dabam dabam da Allah zai yi amfani da su domin su ci nasara a kan kasar Idom.