# Waɗanda suka tafi bauta daga cikin ɗumbin jama'ar Isra'ila "ɗumbin jama'ar Isra'ila da suke a kasar bauta # ɗumbi taruwar jam'a masu yawa # Zerefat wannan sunar kasa na foneshiyawa da ke gaɓar tekun mediteraniya tsakanin Taya da Sidon # Sefarad wannan sunan wuri ne da ba a iya gane ta ba (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]]) # Masu fansa wannan na nufin shugabannin sujojin Isra'ila dabam dabam da Allah zai yi amfani da su domin su ci nasara a kan kasar Idom.